Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Sheikh Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 OFFLINE - Phần 1 của 2
KareemTKB
Tải Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 APK
Phiên bản 3.2
Cập nhật vào 2023-12-11
Thể loại Nhạc và Âm thanh
Google Play ID com.andromo.dev391844.app617492
Lượt tải 5+
Tổng quan Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2
Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman hoàn thành quran offline mp3 PHẦN 1 CỦA 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun Kurani mai girma, Hoàng đế Ahah ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu Nasir.abdulkarim1 @ gmail zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Các ứng dụng Hồi giáo kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, rulad

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran ứng dụng na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Tiến sĩ Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb ứng dụng cikin wannan gida thống trị samunsu.

Haka zalika wannan đội na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Toàn bộ Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam hoàn thành tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Qur'an mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada Dadewa ba trong shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB thống trị samun karatun kuma dukkan ứng dụng din na tafsirin Ahmad Sulaiman Kano quran mp3

Idan kunji Dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi chia sẻ dinta ta whatsapp nhóm, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi tải về na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sheikh ahmed sulaiman full quran offline

- ahmed sulaiman kano (người đọc thuộc kinh thánh từ bang Kano Nigeria)

- Wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Bổ sung hoàn thành Kinh Qur'an).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Kinh Qur'an baya bukatar internet kafin ya fara aiki, tải ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji Dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 nhé

Idan kuma kunji Dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman quran niệm cho ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!

Xem thêm
Tải APK bản Android
Hiện tại tạm không hỗ trợ tải APK của Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2. Vui lòng tải trên Google Play.
Google Play
Tải trên CH Play
1. Click "Tải trên CH Play"
2. Tải Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 trên CH Play
3. Khởi động và trải nghiệm Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2
Câu hỏi thường gặp về APK Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Liệu Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 có an toàn đối với thiết bị của tôi?

Xem thêm

File XAPK là gì? Nếu file Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 tôi đã tải về là định dạng XAPK thì sao?

Xem thêm

Tôi có thể chơi Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 trên PC?

Xem thêm

Hãy tìm thử