Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma
KareemTKB
Tải Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline APK
Phiên bản 1.0.0
Cập nhật vào 2023-12-12
Thể loại Nhạc và Âm thanh
Google Play ID com.kareemtkb.Jafarcompletetafsiroffline
Lượt tải 5+
Tổng quan Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline
Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin Wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Toàn bộ Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam Complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Trung tâm văn hóa Ai Cập), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba Ta Masallaci Lớp học buổi tối dành cho người lớn. jafar hoàn thành tafsir nhé

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar hoàn thành quran tafsir ngoại tuyến

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir Wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar Complete tafseer nhé

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Bậc thầy) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir của Sheikh Jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir nhé

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a khắc nghiệt Hausa a karkashin Wannan cibiya (Trung tâm Tài liệu Hồi giáo Sheikh Ja'afar). Sheikh Jafar Tafsir 2006

Xem thêm
Tải APK bản Android
Hiện tại tạm không hỗ trợ tải APK của Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline. Vui lòng tải trên Google Play.
Google Play
Tải trên CH Play
1. Click "Tải trên CH Play"
2. Tải Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline trên CH Play
3. Khởi động và trải nghiệm Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline
Câu hỏi thường gặp về APK Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Liệu Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline có an toàn đối với thiết bị của tôi?

Xem thêm

File XAPK là gì? Nếu file Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline tôi đã tải về là định dạng XAPK thì sao?

Xem thêm

Tôi có thể chơi Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline trên PC?

Xem thêm

Hãy tìm thử