Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Cikakken Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
Abrahamjr

Tải Tarihin Annabi Muhammad S.A.W APK

Đánh giá 4
Thể loại Sách và Tài liệu tham khảo
Google Play ID tarihinray.annabimuhammad
Lượt tải 5+

Tổng quan Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da hay còn gọi là ambata.

Wurin haihuwarsa: Makka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (swt) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur'ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, muốn ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha' yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) từ Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi ɗan Akhdabl.

'Ya'yansa:
1-Abđullah
2-Al-Qasim
3-Ibrahim
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, sune: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s).

Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka'abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa'ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.

Xem thêm
Tải APK bản Android
Hiện tại tạm không hỗ trợ tải APK của Tarihin Annabi Muhammad S.A.W. Vui lòng tải trên Google Play.
Google Play
Tải trên CH Play
1. Click "Tải trên CH Play"
2. Tải Tarihin Annabi Muhammad S.A.W trên CH Play
3. Khởi động và trải nghiệm Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Câu hỏi thường gặp về APK Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Liệu Tarihin Annabi Muhammad S.A.W có an toàn đối với thiết bị của tôi?

Xem thêm
Vâng, Tarihin Annabi Muhammad S.A.W tuân thủ các yêu cầu của Google Play để đảm bảo an toàn sử dụng trên thiết bị Android của bạn.

File XAPK là gì? Nếu file Tarihin Annabi Muhammad S.A.W tôi đã tải về là định dạng XAPK thì sao?

Xem thêm
XAPK là 1 định dạng tệp, bao gồm file APK độc lập và file dữ liệu khác (ví dụ như file tài nguyên cần thiết của game lớn). Tác dụng của file XAPK là cho phép lưu trữ riêng file dữ liệu ứng dụng trước khi cài đặt ứng dụng, nhằm quản lý và truyền ứng dụng lớn một cách hiệu quả. XAPK sẽ giúp ích cho việc giảm size file cài đặt của ứng dụng. Người dùng vui lòng cài đặt trước trình cài đặt ứng dụng XAPK trên điện thoại, sau đó cài đặt file XAPK qua ứng dụng này. Còn nhiều hướng dẫn, vui lòng truy cập link dưới nếu cần: https://apkcombo.com/vi/how-to-install. Mà nếu trên PC, chỉ cần kéo giữ và đưa vào tab giả lập LDPlayer là được cài đặt dễ dàng;

Tôi có thể chơi Tarihin Annabi Muhammad S.A.W trên PC?

Xem thêm
Vâng, bạn vui lòng cài đặt giả lập Android LDPlayer trên máy tính, sau đó kéo file APK đã tải về sẵn vào LDPlayer là sẽ được chạy Tarihin Annabi Muhammad S.A.W trên PC. Bạn cũng có thể khởi động giả lập LDPlayer và tìm kiếm, cài đặt và sử dụng ứng dụng hoặc game bạn cần.

Hãy tìm thử