Tatsuniya Hausa

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa
Abrahamjr
Tải Tatsuniya Hausa APK
Đánh giá 4
Thể loại Sách và Tài liệu tham khảo
Google Play ID tatsuniya.hausazallah
Lượt tải 5+
Tổng quan Tatsuniya Hausa
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda hay còn gọi là galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci và cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin Wannan manhaja.
1. Gizo da Budurwar Danƙo
2. Malam Maidara
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. Musan Gayya
5. Matsiyaci da Kwarkwata
6. Gizo da Botorami
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. Balulu
9. Gizo da Maciji
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. Ta Kitse
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan Barebari da Matansa
14. Ɗan Kutungayya na farko

Xem thêm
Tải APK bản Android
Hiện tại tạm không hỗ trợ tải APK của Tatsuniya Hausa. Vui lòng tải trên Google Play.
Google Play
Tải trên CH Play
1. Click "Tải trên CH Play"
2. Tải Tatsuniya Hausa trên CH Play
3. Khởi động và trải nghiệm Tatsuniya Hausa
Câu hỏi thường gặp về APK Tatsuniya Hausa

Liệu Tatsuniya Hausa có an toàn đối với thiết bị của tôi?

Xem thêm

File XAPK là gì? Nếu file Tatsuniya Hausa tôi đã tải về là định dạng XAPK thì sao?

Xem thêm

Tôi có thể chơi Tatsuniya Hausa trên PC?

Xem thêm

Hãy tìm thử