Wakokin Shata Mp3

Saurari Wakokin Marigayi TS Mamman Shat Katsina Kyauta.
ZaidHBB
Tải Wakokin Shata Mp3 APK
Phiên bản 2.0
Cập nhật vào 2024-02-09
Đánh giá 4.4
Thể loại Nhạc và Âm thanh
Google Play ID com.andromo.dev492494.app688110
Lượt tải 5+
Tổng quan Wakokin Shata Mp3
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Tiến sĩ Mamman Shata. Ứng dụng Wannan anyi shi ne don jin Dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Siri Abba
* ZU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya

Idan kunji Dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan ứng dụng din anan play store.

Ku duba kundin Ứng dụng dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB một cửa hàng sai kuyi tìm kiếm don ganin kundin.


Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Một tambayi Marigayi Tiến sĩ Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce Hồi A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni

Ko wane dalili ya sa Tiến sĩ Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar House Dalili tỏa sáng kiriniya ta yarinta Kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina ya một samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya sex na mai da waka sana Tốta na fara amsar kudi

Shin waya sawa Tiến sĩ Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

Sang Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, tỏa sáng ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni „

Da aka tambayi Tiến sĩ cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin Dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka, To wannan wani yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba

Bisa al hèada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Tới shima Marigayi Tiến sĩ Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin tỏa sáng cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Trung tâm a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune chiếm ưu thế ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da bakin wakoki haka yake sai ya ce Sang wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce

Xem thêm
Tải APK bản Android
Hiện tại tạm không hỗ trợ tải APK của Wakokin Shata Mp3. Vui lòng tải trên Google Play.
Google Play
Tải trên CH Play
1. Click "Tải trên CH Play"
2. Tải Wakokin Shata Mp3 trên CH Play
3. Khởi động và trải nghiệm Wakokin Shata Mp3
Câu hỏi thường gặp về APK Wakokin Shata Mp3

Liệu Wakokin Shata Mp3 có an toàn đối với thiết bị của tôi?

Xem thêm

File XAPK là gì? Nếu file Wakokin Shata Mp3 tôi đã tải về là định dạng XAPK thì sao?

Xem thêm

Tôi có thể chơi Wakokin Shata Mp3 trên PC?

Xem thêm

Hãy tìm thử